-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ɗaukar Malaman Firamare A Jahar Adamawa: Hukumar Kula da Makarantun Firamare ta Jihar Adamawa Ta Sabunta Ranar Interview Ga Sabin Malamai

Labarin Gudanar da Hukumar Kula da Makarantun Firamare ta Jihar Adamawa a yau 2021: a kasa shi ne sabin tsare-tsaran da akayi 

1. Yankin Mubi 18 -20 ga Oktoba, 2021 2. Yankin Gombi 21 - 25 ga Oktoba, 2021

3. Yankin Ganye 26-29 ga Oktoba, 2021

4. Yankin Numan 1-5 ga Nuwamba, 2021

5. Yankin Yola 6-9 ga Nuwamba, 2021

NB: Duk wani mai nema da ya gaza bayyana ko zowa a wajan tantancewa a gaban membobin kwamitin za a dauke shi a matsayin wanda bai cancanta ba.

Ga jawabin hukumar a cikin harshen turanci

The Ministerial Committee on Teachers' recruitment is hereby informing you to notify the general public that, the suspended oral interview exercise for NCE holders has been rescheduled to hold in each Local Government Area across the State as follow:

1. Mubi Zone 18-20 October, 2021

2. Gombi Zone 21 - 25th October, 2021

3. Ganye Zone 26-29" October, 2021

4. Numan Zone 1-5 November, 2021

5. Yola Zone 6-9h November, 2021

Any applicant that failed to appear before the committee members would he considered disqualified.

Sanday A. Stephen

Committee Chairman

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Ɗaukar Malaman Firamare A Jahar Adamawa: Hukumar Kula da Makarantun Firamare ta Jihar Adamawa Ta Sabunta Ranar Interview Ga Sabin Malamai"

Post a Comment