Ɗaukar Ma'aikata: Hukumar Kula Da Ruwa Ta Jihar Kaduna "Kaduna State Water Corporation (KADSWAC)" Ta Sanar Da Daukar Ma'aikata Maza Da Mata
Ɗaukar Ma'aikata: Hukumar Kula Da Ruwa Ta Jihar Kaduna "Kaduna State Water Corporation (KADSWAC)" Ta Sanar Da Daukar Ma'aikata Maza Da Mata
Muna matukar farin cikin sanar da jama'a cewa, hukumar kula da ruwa ta jihar Kaduna (KADSWAC) ta sanar da daukar ma'aikata maza da mata masu aikin famfon ruwa a kamfaninsa mai daraja.
Taskar Aikin: Mai aikin famfo (Namiji da Mace)
Wurin Aiki: Kamfanin Ruwa na Jihar Kaduna
Cancanta
Diploma a kowane fanni
Mafi ƙarancin shekaru 2 na ƙwarewar aiki
Kasantuwa mai iya amfani da na'ura mai kwakwalwa(Komfuta)
Shekarun mai nema karsu kasa ga 28
Yadda Zaku Nemi Aikin
Yan takara zasu rubuta takardar neman aiki kwafi biyu 2 kuma suyi rubutan da hannunsu yakin su hada wasiƙar da takardun kammala karatu( kiridanshiyel) sai su aika takardun zuwa:
The secretary /Legal Adviser,
Kaduna State water corporation,
Olusegun Obasanjo House,
State Secretariat Annex, Yakubu Gowon Way, Kaduna State
ALLAH yasa mudace Amin
You May Also Like
- Tallafin Gwamnatin Tarayya: Bayani Kan Shirin Tallafin NIYEDEP
- Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc, an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children
- Shin kun karɓi wannan saƙon? Ga matakan gaba ga masu nema shirin tallafin matasa na Glgwamnatin tarayya (YEIDEP)
- Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Cibiyar Aikin Noma da Habaka Rayuwar Al’umma ta Kasa da Kasa (IITA)
0 Response to "Ɗaukar Ma'aikata: Hukumar Kula Da Ruwa Ta Jihar Kaduna "Kaduna State Water Corporation (KADSWAC)" Ta Sanar Da Daukar Ma'aikata Maza Da Mata"
Post a Comment