Ana Ci Gaba Da Cike Shirin tallafin karatu na Gidauniyar MTN Ga Ɗalibai Masu Digiri Ko HND(MTN Global Graduate Development Programme)
Ana Ci Gaba Da Cike Shirin tallafin karatu na Gidauniyar MTN Ga Ɗalibai Masu Digiri Ko HND(MTN Global Graduate Development Programme)
Shirin tallafin karatu na Gidauniyar MTN na jawo hankalin ɗalibai masu cikakken lokaci suna karatu a makarantun gaba da sakandare na gwamnati (jami'o'i, kwalejojin kimiyya da kwalejojin ilimi) a Najeriya.
Shirin tallafin karatu na Gidauniyar MTN na bayarda tallafin kuɗi ne ga ɗaliban da wataƙila ba za su iya biyan kuɗin karatun su na manyan makarantu ba, kasantuwar suna da shawa da kuma niyyar ci gaba da karatunsu.
Shin kai matashi ne, mai kuzari da himma mai shekaru tsakanin 20-26? Idan amsar itace YES, to MTN na neman ku!
Cancantar
Kwalin digiri
Masu nema dole ne su kasance tsakanin shekaru 20-26
Masu nema dole ne su sami 2: 1 ko HND mataki na biyu
Fannonin Kasuwanci/Koyo:
Account Partner (Wholesale)
Analyst Bid (EB)
Analyst Business Assurance Operations (Finance, RAFM)
Analyst CVM (CVM, Marketing)
Analyst Pricing/Tariff (BI, Marketing)
Analyst Product Development (YDFS)
Analyst Solution Development (EB)
Analyst, Solutions Design & Integration (IT, VAS Planning)
Engineer, Info Security Operations (IT, Info Sec)
Engineer, Network Planning (Network)
Advisor, Regulatory Affairs (Corporate Services)
Domin Cike Wannan Tallafin LATSA NAN
0 Response to "Ana Ci Gaba Da Cike Shirin tallafin karatu na Gidauniyar MTN Ga Ɗalibai Masu Digiri Ko HND(MTN Global Graduate Development Programme)"
Post a Comment