An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata A Bankin UBA Mai Taken "UBA 2021 Graduate Recruitment Programme"
Saturday, October 16, 2021
Comment
An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata A Bankin UBA Mai Taken "UBA 2021 Graduate Recruitment Programme"
UBA na neman matasa masu kwazo da ƙwarewa masu digiri domin cike gurbin sabon aiki na taken "UBA 2021 Graduate Recruitment Programme" inda masu neman wannan aikin ake so su kammala abubuwanda ke a kasa
Abubuwanda Ake Bukata
Ana bukatar Ƙwarewa
Kyakkyawan hali tare da habaka tunani
Tunani mai mahimmanci da nazari
Kyakkyawan damar bincike da son koyo
Kyakkyawan kwarewar rubutu da magana
Wuri: Najeriya
Ranar rufe aikace -aikace: Oktoba 21st 2021
Domin cike wannan gurbin aikin ku
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata A Bankin UBA Mai Taken "UBA 2021 Graduate Recruitment Programme""
Post a Comment