Ɗalibai Dama Gareku: Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCo
Ɗalibai Dama Gareku: Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCo
NNPC tareda hadin gwuiwan SNEPco sun bude portal domin dalibai masun son ciki wannan tallafi na karatu
Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5
Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan
Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika
Yadda zaka cika shine https://candidate.scholastica.ng/schemes/SNEPco
Kashiga wannan link din saika apply
Sannan dole yakasance kanada email address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka daura wadda suka hadada
passport
School admission
UTME result
O' level result
Letter of identification
Academic result na aji daya wato 100l
Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 200kb
Kuma za a rufe cikawane a karshen wannan watan wato 31st October 2021
Allah ya bada sa a
0 Response to "Ɗalibai Dama Gareku: Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCo"
Post a Comment