-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Wata Sabuwa Dan Gane Da Rancen COVID-19: Shin Kudi Ne Za'a Bayar Ko Kaya ?

Wata Sabuwa Dan Gane Da Rancen COVID-19: Shin Kudi Ne Za'a Bayar Ko Kaya ?

Wata Sabuwa Dan Gane Da Rancen COVID-19: Shin Kudi Ne Za'a Bayar Ko Kaya ?

Mu tashi mu nemi bayanai akan yadda tsarin ba da bashi mara ruwa yake wanda aka fitar da tsarin domin alumma su ci gajiyar shirin,wanda tuni bankin Nirsal suka yi nisa akan fara shirin domin baiwa mutane, wannan dama ce ta zo mana kuma ya kamata mu yi amfani da ita wajan samun bayanai da cika duk wasu sharuɗa wanda bankin suke so mutum ya bi domin samun wannan bashi ko nace aro.

Shi wannan tsarin ya banbanta dana shekarar daya gabata har ta wurin cikawa sai kayi a hankali gudun kuskure, shi dai wannan rance ko ince bashi ba kudi zaa bayar ba kayan da mai nema ya cike shi zaa bashi, lokacin da kuka samu sakon accept offer akwai wasu bayanai masu mahimmanci daya kamata ace kun sane game da rancen, akwai lambar wanda zai baku kayan ku dauki lambar don kira zai kara muku bayanai akan shirin,ga time din da zaku iya samun wayoyin su Ranar Firday 9:00 zuwa 9:00 ko ranar Monday 9:00 zuwa 9:30 shine lukotun da suke daukan waya, koda kun kira bata shiga ba ku cigaba da jarabawa zai dauka kada ku dame shi da kira 2 Miss Call is ok, idan bai dauka ba zaku iya mai text messages. 

wasu sun manta basu dauki lambar ba to kada su damu idan lokaci yayi Nirsal da kansu zasu nemi su. 

wanda basu samu sakom amincewa ba da kana su damuwa amincewar yana tafiya domin dole sai an tantance bayanai mai nema kafin yarda da abun daya nema, masu cewa basu Copy reference number ba kada su damu lokacin da aka amince da rancen su idan akwai matsala a abun da kuka nema zaa tura musu da ita reference number din. 

har yanzu ana yin rijista shiga kan manhajar nan domin nema  http://nibloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal


Marubuci

©Ahmed El-rufai Idris 

Coordinator Zumunta Youth Awareness Forum Reshen Jahar kaduna



Photo mai magama

Ko me yasa amsar ©Ahmed El-rufai Idris na ci gaba da janyo cece-kuce a shafukan sada zumunta.

Anawa fahimta shi ne mu kara hakuri muga yadda al'amarin zai kasance.

Allah yasa mudace Amin

0 Response to "Wata Sabuwa Dan Gane Da Rancen COVID-19: Shin Kudi Ne Za'a Bayar Ko Kaya ?"

Post a Comment