Tarihin Jaruma Sadiya Gombe
Monday, September 13, 2021
Comment
Tarihin Jaruma Sadiya Gombe
Jaruma sadiya Gombe na daya daga sabin fuska a masana'antar kannywood, jarumar naci gaba da samun daukaka da kuma haskakawa acikin wannan masana'antar ta kannywood. Ayanzu haka jarumar na daya daga cikin jarumanda tauraruwarsu ke haskawa masana'antar kannywood.
Wasu daga cikin Kyawawan hotunan Jaruma Sadiya Gombe
0 Response to "Tarihin Jaruma Sadiya Gombe"
Post a Comment