Tarihin Jaruma Bilkisu Salis
Sunday, September 12, 2021
Comment
Tarihin Jaruma Bilkisu Salis
Jaruma Bilkisu Salis na daya daga Kyawawan kuma hazikai a masana'antar kannywood dake kano, a yanzu haka harumar na ci gaba da samun daukaka a masana'antar kannywood inda a yanzu haka tauraruwar jarumar sai daukaka take.
Jaruma Bilkisu Salis tayi karatun digirinta na farko a jami'ar "Federal University Dutse" dake jar Jigawan Najeriya. Jarumar Tayi fice ne kan salon yadda take taka rawa a kamfanin BONO Movie. Daga baya jarumar tafara fita acikin fina-finan kannywood.
Duba wasu daga cikin Kyawawan hotunan Jaruma Bilkisu Salis
0 Response to "Tarihin Jaruma Bilkisu Salis"
Post a Comment