Survival Fund: An Ci Gaba Da Turawa Mutane 30,000 Na Kudin Tallafin Survival Fund(Asusun tsira) Yau
Tuesday, September 28, 2021
Comment
Survival Fund: An Ci Gaba Da Turawa Mutane 30,000 Na Kudin Tallafin Survival Fund(Asusun tsira) Yau.
Yau gwamnatin tarayya ta fara biyan 30k ga masu Kananan masana'antu 100,000 wanda zasu ci gajiyar a karkashin tsarin Guaranteed offtake jimillar yawan mutanen da zasu ci gajiyar shirin sune 100,000 Lagos 3,880, Kano 3,280, Abia 3,080 yayin da sauran Jihohi kowannensu zai sami masu amfana 2,640)
Duba wasu daga cikin hotunan sakon kuɗin Survival Fund da aka turawa wasu a yau
Allah yasa mudace Amin
0 Response to "Survival Fund: An Ci Gaba Da Turawa Mutane 30,000 Na Kudin Tallafin Survival Fund(Asusun tsira) Yau"
Post a Comment