Shin Ko Kunsan Cewa Za'a Fara Bada Kayan Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19 Noninterest Loan
Shin Ko Kunsan Cewa Za'a Fara Bada Kayan Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19 Noninterest Loan
Alhamdulillah kamar yadda labari yasameni yanzu da safe cewa anfara bada kudin rancen covid19 bashi marar ruwa.....
Haka zalika antabbatarmin da cewa a jihar Yobe aka fara bayarda wannan rancen abin murna da jindadi kudi cash ake basuwa
Saboda haka masu tayar da hankalinsu cewa kaya xa'a bayar su kwantar da hankalinsu vendors zasuzo har cikin karamar hukumarka domin baka hakkinka ....
Akan haka muke bada shawara cewa duk wanda aka turowa massage cewa yarage adadin kudinsa matukar yasan kudinda yayi apply sunyi over yaje yarage yawan kudin su dawo dai dai da kudinda akayi masa approave.
Haka zalika duk wanda yasan lokacin da zai cika yasa kudi dubu dari biyar koda sun tura masa wannan massage kada ya damar da kansa akan komai insha Allahu zaka ci gaajiyar wannan shirin ...
Har ila yau koda TCFI code dinka sun bace kada ka tayar da hankalinka insha Allahu zaka samu wannan gajiyar domin Vendors baruwansu da TCFI code dinka zasuyi amfani da BVN number dinka ne....
Don haka daga yau duk wanda yaga sakon cewa yaje nirsal mafi kusa da shi kada yagoge wannan sakon domin vendors suna turawa mutane sako domin zuwa karbar kudinsu
Mai neman Karin bayani zai iya tuntubata private, haka xalika mai so ayi masa update a rage masa adadin yawan kudi shima zai iya magana...
Allah yasa mudace .. Kukasance da Shafinmu na yanar gizo-gizo haskenews
Aslm ninasa dubu dari uku da hamsin tams three toyaya kenan
ReplyDelete