Shafin A Buɗe Yake: Bankin Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc) Ya Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata
Shafin A Buɗe Yake: Bankin Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc) Ya Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata
Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc) ya fitarda wasiƙar Sanarwar ɗaukar sabin hazikan ma'aikata, acikin wannan shafin zamu kawo maku shafinsu na yanar gizo-gizon ɗaukar Sabbin ma'aikata da suka fitar a yau. Kafin dunguma cikin shirin ga takaitaccen bayani game da kamfanin Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc).
Guaranty Trust tana da rassan banki a Najeriya, Cote D'Ivoire, Gambia, Ghana, Liberia, Kenya, Rwanda, Tanzania, Uganda, Sierra Leone da Ingila. A yanzu haka Bankin yana daukar kwararru sama da 12,000 kuma yana da Jimillar kadarori da kudaden masu hannun jari na ₦ 4.993trillion da ₦ 837.2billion bi da bi.
Abubuwan da ake buƙata
• Mafi karancin digiri na farko daga jami’a mai daraja a Injiniya, Lissafi, Fisiksi, Kimiyyar Kwamfuta ko Ƙididdiga,
• Mafi ƙanƙan darajar daraja ta 5 O (haɗe da Ingilishi da Lissafi)
• Kammala NYSC ya zama tilas
Idan kanada ra'ayin cike wannan aikin latsa rubutunda ke a kasa
Cike Aikin Kamfanin Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc) anan
Allah yasa mudace Amin
0 Response to "Shafin A Buɗe Yake: Bankin Guaranty Trust Group Holding Company Plc (GTCo Plc) Ya Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata"
Post a Comment