Npower Physical Varification: Kai Tsaye Ga Masu Cin Gajiyar N-Power Na Jahar Kaduna
Friday, September 10, 2021
Comment
Npower Physical Varification: Kai Tsaye Ga Masu Cin Gajiyar N-Power Na Jahar Kaduna
Ana sanar da duk masu cin gajiyar shirin N-power Batch C reshen jahar kaduna cewa an dage Physical verification da aka shirya gudanar wa yau Juma'a 10 ga Satumba .2021. Za a sanar da sabowar ranar da zaa gudanar.
Muna matukar nadama akan abubuwan da wannan jinkirin na iya haifar. Duk da haka ana ba da shawara ga masu cin gajiyar shirin reshen jahar kaduna su riƙa bincika duk abubuwan da ke cikin kafofin watsa labarai.
0 Response to "Npower Physical Varification: Kai Tsaye Ga Masu Cin Gajiyar N-Power Na Jahar Kaduna"
Post a Comment