NPOWER: Muna sane da wahalar tuntuɓar mu dakuke fama, don warware korafin ku da bincikenku, kira wadannan Lambobin - Cewar NPOWER
Friday, September 24, 2021
Comment
NPOWER: Muna sane da wahalar tuntuɓar mu dakuke fama, don warware korafin ku da bincikenku, kira wadannan Lambobin - Cewar NPOWER
Npower Ta Fitarda Lambobin Da Za'a Iya Tuntubarta Kai Tsaye
Fassarar Bayanin Npower Zuwa Harshen Hausa
Sannu Masu sa kai!
Muna sane da wahalar tuntuɓar mu don warware korafin ku da binciken ku. Don korafi ko tambaya, yanzu za ku iya isa gare mu ta waɗannan lambobi: 018 888 148 092 203 102
#StayNPowered
Fassarar Bayanin Npower Zuwa Harshen Turanci
Hello Volunteers!
We are aware of the difficulty in contacting us for resolution of your complaints and enquiries.
For complaints or enquiries, you can now reach us through the following numbers:
018 888 148
092 203 102
#StayNPowered
Allah yasa mudace baki daya
0 Response to "NPOWER: Muna sane da wahalar tuntuɓar mu dakuke fama, don warware korafin ku da bincikenku, kira wadannan Lambobin - Cewar NPOWER"
Post a Comment