-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Karanta Sanarwar Nirsal Microfinance Bank Gameda Amincewa Da Neman Bashi Da Jama,a Suka Nema Marar Kudin Ruwa (NON-INTEREST HOUSEHOLD AND AGMIES LOAN)

BANKIN NIRSAL SUN FARA TURO SAKONNIN AMINCE DA NEMAN BASHI DA JAMA,A SUKA NEMA MARAR KUDIN RUWA (NON-INTEREST HOUSEHOLD AND AGMIES LOAN)

Wadanda suka cika ka,idojin neman bashi daga Bankin Nirsal na sabon tsarin da suka fito dashi (Bashi Marar Kudin Ruwa) sun fara ganin sakonnin amincewa da neman su Approved, sabo da haka Banki yana maraba da kowa, sannan yana kashedi da cewa baya karbar komai daga wurin a matsayin kudin aiki ko cin hanci kafin a baka wannan bashi...

Successful Applicants for the newly launched Non-interest Banking window for TCF & AGSMEIS have started accepting their offers #nmfbcares

ALLAH yasa mudace kuma muyi nasara

1 Response to "Karanta Sanarwar Nirsal Microfinance Bank Gameda Amincewa Da Neman Bashi Da Jama,a Suka Nema Marar Kudin Ruwa (NON-INTEREST HOUSEHOLD AND AGMIES LOAN) "

  1. Some our agent collected some money from their collecter why especially Bauchi States you have to go round for making survey

    ReplyDelete