Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA"
Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA"
Takaitaccen Tarihin Jarumi ABUBAKAR IBRAHIM
ABUBAKAR IBRAHIM wanda akafi sani da A.A RANO haifaffen jihar KEBBI ne a karamar hukumar ALIERO L/G an haife shi a shekar 01/01/1997 ya girma a gurin YAYAR SA sakamakon rasuwar MAHAIFIYAR SA ya fara karatun FRIMARY SCHOOL A ADAMU SULEIMAN NINZAMIYYA PRIMARY SCHOOL A 2004 inda yazo ya karasa a MUH'D MAGAWATA MODEL PRIMARY SCHOOL ALIERO A 2010 ya kuma kammala karatun sa na SECONDRY SCHOOL A GSC ALIERO inda kuma ya nemi gurbin karatu a JAMI'AR KIMIYYA DA FASAHAR KERE KERE A garin ALIERO ya kuma fara karatu a jamiar amma ALLAH bai nufa ya kammala ba sakamakon wadansu yan matsaloli a suka faru dashi ya koma ya fara harkar DINKI da tasa ya koma jihar KANO da zama inda yanzu kuma ya fara wasan kwaikwayo a masana'antar shirya fina finai ta KANNY_WOOD
0 Response to "Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA""
Post a Comment