Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official
Monday, September 13, 2021
Comment
Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official
Yanzu Yanzu Npower Sunfitarda Jerin Abubuwanda Suke Bukata da kuma wayanda basa Bukata kamarsu BVN printout, NEPA Bill Dasauransu a Wajan Tantance Takardu
Npower sunkara dacewa basa bukatars Abubuwa kamar haka
Basa bukatars NEPA Bill
Basa bukatar BVN printout
Basa bukatar certificate of origin
Dole kuma verification yakasance a wurin da hukuma ta bayar ba wani gunba.
Npower sunkara dacewa verification kyauta ne bawanda ake bukatar ko sisi a wurinsa, sunkuma bada lambobin wayar da za'a kira domin yin korafi ko tambaya.
Galambobin a jikin Wannan hoton
Dasuka Fitar.
0 Response to "Kai Tsaye: Ba'a Bukatar BVN printout, NEPA Bill, Kuɗin Bincike - Npower Official"
Post a Comment