Tarihin Jaruma Murjah Ibrahim
Friday, September 3, 2021
2 Comments
Jaruma Murjah Ibrahim
Jaruma Murjah Ibrahim na daya daga cikin sabin Jaruman kannywood da shigo shigo a Kwanannan, Jaruma Murjah Ibrahim fitacciyar Jaruma wanda takeda dinbin masoya. A yamzu haka jarumar na ci gaba da fitowa a sababbin fina-finanan kannywood masu dogon zango. Acikin wannan rahoton zamu kawo maku Sabin kuma Kayatattun hotunan Jarumar.
Yy kyau antyna
ReplyDeleteOk
ReplyDelete