Tarihin Jaruma Hafsat Shalele
Friday, September 3, 2021
Comment
Jaruma Hafsat Shalele
Hafsat Isma'ila Shalele wacce aka fi sani da Shalele 'yar wasan kwaikwayo ce a masana'antar Kannywood. Hafsat Shalele an haife Hafsat Shalele a garin Jos, inda tayi makarantar faramare da kuma sakandare Jos, Jihar Filato.
Hafsat Shalele ba daya daga cikin Kyawawan jaruman kannywood, inda a yanzu haka tana ci gaba da samun daukaka a masana'antar Kannywood.
Wasu daga cikin Kyawawan hotunan Jaruma Hafsat Shalele
0 Response to "Tarihin Jaruma Hafsat Shalele"
Post a Comment