Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi
Friday, September 24, 2021
Comment
Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi
Kwalliya na daya daga cikin abinda ke kawata mata kuma ta sanyasu cikin fara da annushu, akoda yaushe idan mace tasha ado zaka ganta tan fara'a, hakan ya bawa matan jami'o'inmu damar kasasantuwa cikin ado da kwalliya a koda yaushe.
Matan Jami'a na daya daga cikin matan da aka sani da kwalliya da kuma ado kasantuwar Jami'a aba ce ta matattarar samari da yan mata domin samarda tarbiyayya da kuma karatu. Kubiyo acikin shirinmu ba Jami'a ayau zamu kawo maku Sabin dinkunan matan Jami'a da ake yayi.
0 Response to "Hotunan Ɗinkunan Matan Jami'a Da Ake Yayi"
Post a Comment