Hakika Nirsal Microfinance Bank baza ta amince da rashin fahimtar juna tsakanin VENDORS da mekar'bar kaya ko ku'diba
Sunday, September 26, 2021
Comment
Hakika Nirsal Microfinance Bank baza ta amince da rashin fahimtar juna tsakanin VENDORS da mekar'bar kaya ko ku'diba
ayau lahdi NMFB za ta zauna ta mgantu da duk wani VENDOR dan ganin ansamu dai dai to tsakanin VENDORS da maikar'bar kaya ko ku'di
Dan haka kuyi hkr in sha Allah daga gobe ina Baku tabbacin cewar zakufara samu fahimta tsakanin Ku da VENDORS
INA MUKU FATAN NASARA
Marubuci: Abdullahi Yusuf Shafin NYIF/Covid-19
Wasu Daga Cikin Kayan Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Nirsal Microfinance Bank
0 Response to "Hakika Nirsal Microfinance Bank baza ta amince da rashin fahimtar juna tsakanin VENDORS da mekar'bar kaya ko ku'diba"
Post a Comment