-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

FG MSME:  Shirin Asusun Tsira (SURVIVAL-FUND) Zasu Sake Buɗe Shafin Cike Sabon Tallafinsu Gobe

FG MSME: Shirin Asusun Tsira (SURVIVAL-FUND) Zasu Sake Buɗe Shafin Cike Sabon Tallafinsu Gobe

FG MSME:  Shirin Asusun Tsira (SURVIVAL-FUND) Zasu Sake Buɗe Shafin Cike Sabon Tallafinsu Gobe

 FG MSME Shirin Asusun Tsira


Mene Aikin Shirin Survival Fun " Asusun Tsira"

Makasudin FG MSME CRM & MIS Platform shine don taimakawa tare da yin rajista na dijital, shiga jirgi da gudanar da Ƙananan, Ƙananan da Matsakaitan Kamfanoni don Shirin Asusun Tallafi na Gwamnatin Tarayya. Shirin ya haɗa da Tallafin Biyan Kuɗi, Tabbataccen Bayarwa da Ba da Tallafin MSME. Dandalin CRM & MIS shima zai ba da damar sarrafa kaya na Tsarin Tabbataccen Ba da Lamuni. Wannan shirin wani ɓangare ne na Tsarin dorewar Tattalin Arziki, wanda ke da niyyar tallafawa da kare waɗannan kasuwancin daga yuwuwar raunin da annobar COVID-19 ta haifar.

Wadanda Basu Samu Damar Cikawa ba Tun Farko Suma Sunada Damar Cikawa Gobe Amma a Gefen Guaranteed Offtake (GOS) Don Haka Duk Mai Bukatar Cikawa Yazama Cikin Shiri.

Ni Wannan Shine Sakon da Sunka Turomin a Gmail Dina, Don Haka Duk Mai Bukatar Cikawa Kuma Baisan Yadda Zai Cikashiba Ko Kuma Bayada CAC Yana iya yimin Magana.

Don Haka in Allah Yasa Sun Bada Damar Daukar Wasu Zakujini Yau da Misalin Karfe 12:10am da Sanarwar Cewa Sun Bada Damar Daukar Wasu.

Domin Shiga shafin yanar gizo na NYIF da Za'a bude gobe Latsa nan : https://survivalfund.gov.ng/

Duba sakonda Shirin Survival Fun " Asusun Tsira" ke turawa mutane a imel nasu a kasa

" Dear Survival Fund Guaranteed Offtake Applicant, you have been shortlisted to proceed to the next stage of the Scheme 

Kindly log in to the Survival Fund portal, using your mobile number and your password, and click on "Product Application” to complete the process for the award. CONGRATULATIONS!!! 

Portal opens on Wednesday 8th September 2021. 

Rahoto Cikin hotuna


0 Response to "FG MSME: Shirin Asusun Tsira (SURVIVAL-FUND) Zasu Sake Buɗe Shafin Cike Sabon Tallafinsu Gobe"

Post a Comment