Ana Cigaba Da Jiran Rancen Covid-19: Yaushe Za'a Fara Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Nirsal Microfinance Bank?
Ana Cigaba Da Jiran Rancen Covid-19: Yaushe Za'a Fara Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Nirsal Microfinance Bank?
Bayan fitarda wasu jawaibai game da tsarin bayarda rance mai taken NON-INTEREST LOAN wanda Babban bankin Najeriya karkashin Nirsal Microfinance Bank ke bayarwa inda aka bayyana cewa shi wannan sabon tsarin ya sha ban-ban da tsarinda akayi a baya, wato a wannan Lokacin ba kudi ne ajalan za a bayarba kaya ne.
Inda hakan ya janyo cece-kuce tsakanin yan Najeriya, amma a yanzu haka kallo ya koma sama jama'a na ci gaba da tambayoyi ashafukan sada zumunta game da rancen.
A safiyar yaune muka ci karo da wata tambaya mai taken "Yaushe Za'a Fara Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Nirsal Microfinance Bank" kawowa yanzu bamuda amsar wannan tambayar amma abin lura shine bankin na Nirsal Microfinance na daya daga cikin bankunan Najeriya masu aiki tukuru don ganin sun cikawa jama'a alkawarinsu. Kuma hakan ya bamu damar turawa masana tambayar.
Kukasance da Shafinmu na haskenews, zamu sanardaku amsar wannan tambayar da zarar sun aika mana da ita, Idan kuma mai karatu yasan wannan amsar zai iya bayyana mana a wannan shafi don yan'uwa su amfana
MASHA ALLAH �� ALLAH YASA MU DACE ALLAH YA BAMU SA A
ReplyDeleteAllah yasa mudashe Amin summa amin
ReplyDelete