Amsar Tambayoyi 5 Game Da Sharin Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na NIRSAL Microfinance Bank
Amsar Tambayoyi 5 Game Da Sharin Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na NIRSAL Microfinance Bank
1. Taya zanyi accept din offer bayan Nirsal Microfinance bank Sun turamin sakon ?
2. Me yadace nayi idan karamar wayace nake amfani da ita?
3. Shin Taya Zangane Apply Da Nayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa) ?
4. Meyasa nake shiga cikin link din amma sai naga sunan wani a shafin Accept ?
5. Shin Taya Zangane Apply Da Nayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa) ?
1. Taya zanyi accept din offer bayan Nirsal Microfinance bank Sun turamin sakon ?
Amsa zaka danna wannan link din da suka turoma zai kaika wurinda zaka dinga danna accept zaka gansu Step uku ne kowanne zaka danna Accept ne sai ka danna Next. Har kazo Step din karshe Wanda shine zakaga Submit saika dannashi shikenan kajira zakaga sun nuna maka successfully
2. Me yadace nayi idan karamar wayace nake amfani da ita?
Amsa sai kayi copy din link zuwa babbar waya ko karubutashi yadda aka turoma shi saikayi accept din offer a babbar wayar. Kokuma kaje cafe ko kabiyani inmaka dari uku nake karba kacal. Saboda tausayawa Al umma.
3. Shin Taya Zangane Apply Da Nayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa) ?
Amsa A yanzu haka babu wani shafin yanar gizo da zaka iya shigar da bayanan BVN naka domin dubawa idan kayi nasarar samun rance marar kuɗin ruwa wato APPROVAL. Dalili kuwa shine zasu turoma link dinne tareda TCF number dinka sannan ta kowa daban take. Don haka idan kashiga cikin link din sunanka kawai zaka gani da baya nanka saboda TCF dinnan takowa daban. Kamar BVN ce lokacin Validate matuqar kasanya taka to bayananka kawai zata nuno maka. Amma mu sani wata kila mai yuyuwa nan zuwa gaba su samarda shafin yanar gizo da zaka iya shigar da bayanan BVN naka domin dubawa idan kayi nasarar samun rancen wato APPROVED.
4. Meyasa nake shiga cikin link din amma sai naga sunan wani a shafin Accept ?
Amsa saboda matsalar network amma banda wannan idan kaci gaba da jarrabwa sunanka zai fito saika karasa abinda ake bukata.
5. Shin Taya Zangane Apply Da Nayi Yayi Dai Dai A Tsarin Rancen Covid-19 (Bashi Marar Kuɗin Ruwa) ?
Idan kanaso ka gane cewa apply dinda kayi yayi dai-dai ko baiyi dai-dai ba shine ka sake ziyartar shafin rancen Covid-19 loan marar kuɗin ruwa kamar haka " https://nmfb.com.ng/covid-19 " sai ka latsa tsarinda ka cike a baya daga cikin wadannan tsare-tsaran:-
1. NON- INTEREST AGSMEIS
2. NON- INTEREST TCF (HOUSEHOLD)
3.NON- INTEREST TCF (SME)
Idan ka latsa wanda ka cike a baya zai kaika zuwa wajanda zaka saka bayanan asusun bankinka wato BVN bayan ka sake sakasu daga karshin idan akaje wajan yin submitting zai nuna cewa an cike rance da wadannan bayanan asusun wato BVN.
ALLAH yasa mudace baki daya, don Allah Muyi Sharing domin yan uwa su amfana
0 Response to "Amsar Tambayoyi 5 Game Da Sharin Bayarda Rance Marar Kuɗin Ruwa Na NIRSAL Microfinance Bank"
Post a Comment