Al'adu: Ire-Iren Dakuna, Gida ko Muhallin Hausawa
Al'adu: Ire-Iren Dakuna, Gida ko Muhallin Hausawa
Gida ko Muhalli shine wurin da Dan'adam keyi dan zamansa wato rayuwa aciki, wanda yakan ajiye abubuwan amfani domin rayuwa acikinta. kamar su gado Wanda mutum ke kwanciya, kujera domin Zama, da dai sauransu, gida kwara daya kenan Gidaje kuma dayawa. Munada ire-Iren ginin Gida Guda uku akwai gidan sama(wato beni), da gidan Kasa, da kuma gidan rami. Gida dai katangu ne suke zagaye dashi da rufi a samansa duk domin kariya daga zafin rana, iska maikarfi, ruwan sama koma wani abu da zai iya kawo cutar da Dan'adam.
Acikin wannan kasidar zamu kawo maku ire-iren dakunan Hausawa
1. Kudandani
2. Ambuta
3. Bukka
4. Dabi
5. Shigifa
6. Rihewa
7. Daki
8. Makera
1. Kudandani
Hoton Kudandani
2. Ambuta
Hoton Ambuta
3. Bukka
Hoton Bukka
4. Dabi
Hoton Dabi
5. Shigifa
Hoton Shigifa
6. Rihewa
Hoton Rihewa
7. Daki
Hoton Daki
8. Makera
Hoton Mekera
0 Response to "Al'adu: Ire-Iren Dakuna, Gida ko Muhallin Hausawa"
Post a Comment