Aiki Daga Federal Government: Zaku karbi Albashin 100,000 Duk Wata Na Nigeria Jubilee Grant Program
Aiki Daga Federal Government: Zaku karbi Albashin 100,000 Duk Wata Na Nigeria Jubilee Grant Program
Nigeria Jubilee Fellows Program shirine wanda za’a dauki graduates aiki na tsawon wata goma shabiyu(12 month) na hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Nigeria da United Nations Development Agency (UNDP) domin rage matsalar rashin aiki a tsakanin daliban da suka kammala karatunsu a Nigeria.
Za’a dauki matasa wadanda suka kammala karatun degree daga shekarar 2017 zuwa sama a fannonin karatu daban daban. Ga wanda zai nemi wannan gagarumar dama wajibi ne ya zama ya cika wadannan sharuda kamar haka:
Dole dalibi ya zama dan Nigeria ne
Fresh graduate ne zasu nema wadanda suka kammala karatu daga 2017 zuwa sama.
graduate ya zamo yanada second class lower (2.2) zuwa sama
Yazamo shekarunsa basu wuce shekara 30 ba
Graduate baya cikin wani aiki
Graduate ya kammala NYSC ko exemption
Ya numa shaawarsa kan abinda ya nema
Ya nuna shaawarsa ta taimakawa kasa
Da dai sauransu.
Domin karin bayani da kuma cike wannan program sai ku latsa eannan link: Apply Now
I have interest how details of the information
ReplyDeleteI have interest how details of the information
ReplyDelete