Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako
Thursday, September 16, 2021
Comment
Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako
Wannan sakon da kuka samu yana nufin cewa abun da kuka nema ya wuce ka'ida,ku shiga wannan link din don Kara nema.http://nibloans.nmfb.com.ng/
Sakon amincewa da kuka samu shekaran jiya idan kun duba akwai wasu lambobi Reference number kuyi amfani dasu don sake neman wannan rance mara ruwa acikinsa
Marubuci: Ahmed Elrufai idris
0 Response to "Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako"
Post a Comment