Yunkurin ci gaba da rike Messi a Barcelona zai jefa kungiyar cikin Bala'i da kuma karya tattalin arziki na tsawon shekaru 50 - Joan Laporta
Yunkurin ci gaba da rike Messi a Barcelona zai jefa kungiyar cikin Bala'i da kuma karya tattalin arziki na tsawon shekaru 50 - Joan Laporta
Yayin Jawabim Shugaban Kungiyar Kallon Kafa Ta Barcelona da ke Sifaniya wadda ake kira da Joan Laporta ya bayyana cewa Sabunta Kontiragin Lionel Messi zai iya jefa Barcelona acikin bala'i, Joan Laporta ya kuma Kara da cewa kungiyar tana fama da barazanar koma-bayan tattalin arziki.
Duba cikakken Jawabin Joan Laporta ga Lionel Messi
“Ba zan jefa kungiyar cikin bala’i ba ta hanyar sabunta kwantiragin dan wasan a Nou Camp.” Laporta Ya bayyana hakan a yayin taron manema labarai a ranar Jumu’a.
Laporta ya kara da cewa, yunkurin ci gaba da rike Messi zai iya jefa kungiyar ta Sifaniya cikin wata kasada ta tsawon shekaru 50.
0 Response to "Yunkurin ci gaba da rike Messi a Barcelona zai jefa kungiyar cikin Bala'i da kuma karya tattalin arziki na tsawon shekaru 50 - Joan Laporta"
Post a Comment