YANZU-YANZU: Tsarin baiwa matasa tallafin rancen kudi Na Nigeria Youth investment Fund NYIF zasu cigaba da turawa masu jiran cin gajiyar shirin saƙon gayyatar Training ta Asusun Gmail
YANZU-YANZU: Tsarin baiwa matasa tallafin rancen kudi Na Nigeria Youth investment Fund NYIF zasu cigaba da turawa masu jiran cin gajiyar shirin saƙon gayyatar Training ta Asusun Gmail.
Daga Jaridar Kamalancy
Ayau Litinin 30-8-2021 tsarin baiwa matsa rancen kudi na NYIF sun fitar da sanarwar cigaba da tura sakon gayyatar waɗan da suka gama kammala cike bayanan su da ƙa,idoji zuwa Training wanda za,a gudanar dashi ata hanyar kallon Bidiyon koyan sana,a na tsawon wasu awonni a manhajar ta Youtube.
Gadukkan wanda yasan ya samu nasarar kammala cika dukka ƙa,idoji dasuke buƙata na neman rancen wannan shiri saiya hanzarta rinka duba asusun ajiyar sa na Gmail akai-akai
Sa a annan sun ƙara da bayanin sanar da dukka al,ummah cewar ga dukkan wanda yasan yana cikin masu nasara bayan cike atsarin toya kwantar da hankalin da zai iyasamu zuwan sakon gayyatar daga yau zuwa duk sanda ya sauwaka.
Daure katura share dan sanar da sauran ƴan,uwa.
Ya Allah yabaiwa mai rabo sa,a
Source: Tauraruwar Hausa
My name is Isa Ali
ReplyDelete