Yanzu-Yanzu: Npower Zata Gudanarda Physical Verification A Kowace Karamar Hukumar Mulki
Monday, August 30, 2021
Comment
Yanzu-Yanzu: Npower Zata Gudanarda Physical Verification A Kowace Karamar Hukumar Mulki
Duba Cikakken Bayani Game Da Npower Physical verification da Za'a gudanar Kwanannan
Wayanda suka cike tsarin N-Power Batch C kuma aka tura masu wasiƙar zuwa ma'aikatarda zasu gudanarda aikinsu na Npower to su hanzarta shiga shafin NASIMS domin duba wajanda zasu gudanarda Physical Varification nasu
Duba Hoto A kasa
latsa nan domin shaga shafin yanar gizo na Npower (NASIMS)
Don Allah Muyi sharing domin yan uwa su amfana mungode ku kasance damu ako yaushe - HASKENEWS
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Npower Zata Gudanarda Physical Verification A Kowace Karamar Hukumar Mulki"
Post a Comment