Yadda Zaku Saukarda Wasiƙar Turawa Zuwa Aikin NPower (Npower PPA Letter)
Yadda Zaku Saukarda Wasiƙar Turawa Zuwa Aikin NPower (Npower PPA Letter)
Muna farin cikin sanarda ilahirin wayanda suka cike Npower Batch C cewa wasikar turawa zuwa aiki yanzu haka tana kan shafin gizo na NASIMS. Acikin wannan kasidar zamu kawo maku yadda zaku saukarda wasikar zuwa aiki ta Npower(Place of Primary Assignment (PPA)).
Bayanin yadda Zaku Saukarda Wasiƙar Turawa Zuwa Aikin Npower Batch C Stream 1
1. Latsa shiga shafin yanar gizo na NASIMS kamar haka
2. Shiga cikin dashboard ɗin ku tare da adireshin imel(email Address) da kalmar wucewa(password)
3. Danna shafin 'Turawa' don duba bayanan aikin N-power ɗin ku
4.IDAN YA DAUKA , za ku ga saƙon kamar haka
“We have verified your details and your application has been deemed successful. Please check below for your posting details“.
IDAN BA A YI NASARABA BA , Zakuga Sakon Kamar haka:
“You have not being deployed yet. Please check back for the deployment information after deployment date has been set“.
Duba Samfurin wasiƙar Npower PPA a kasa
0 Response to "Yadda Zaku Saukarda Wasiƙar Turawa Zuwa Aikin NPower (Npower PPA Letter)"
Post a Comment