Yadda Zaka samu Milyan daya 1 Zuwa Milyan Biyu Daga Gwamnatin Tarayyar Nageriya
Yadda Zaka samu Milyan daya 1 Zuwa Milyan Biyu Daga Gwamnatin Tarayyar Nageriya
Gwamnatin tarayya ta sake bude sabon bashin TCF Covid-19 wanda babu ruwa a cikinsa wato 'Non-Interest Loan'.
Koda kuntaba cikewa idan ba'a riga an baku ba zaku iya kara cikawa.
Akwai tsari guda biyu (2)
1. Household: a wannan tsarin za'a iya samun bashi har miliyan daya (1 million naira)
2. SME: a wannan tsarin za'a iya samun bashi har na miliyan biyu da dubu dari biyar (2.5 million naira)
Household ba'a bukatar CAC certificate.
SME dole sai da CAC da kuma TIN number.
Za'a iya tuntubar mu domin samun CAC cikin sauki da rahusa a N16,000 (Naira dubu sha shida kacal). Masu bukatar TIN number ko business plan suma zasu iya tuntubar mu.
Za'a iya tuntubar mu ta WhatsApp a wannan nomba: 09091131743 ko kuma a ziyarce mu a ofishinmu dake No.14, CITEC Estate, Abuja.
Muna iya yi maka aiki mu tura maka daga duk inda kake a Najeriya. Dukkan abokan huldarmu za su bada wannan shaidar akanmu.
Domin cike wannan bashin, ziyarci https://nibloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal
Allah ya bada nasara.
0 Response to "Yadda Zaka samu Milyan daya 1 Zuwa Milyan Biyu Daga Gwamnatin Tarayyar Nageriya"
Post a Comment