Sauke(Download) Jadawalin Jerin Sunayen Wa'yanda Sukayi Nasarar Samun Tallafin SEIFAC/CBN ANCHOR BORROWERS
Sunday, August 22, 2021
Comment
Sauke(Download) Jadawalin Jerin Sunayen Wa'yanda Sukayi Nasarar Samun Tallafin SEIFAC/CBN ANCHOR BORROWERS
Kamar yadda mukayi maku alkawari cewa a yau zamu kawo maku PDF list na wadanda Sukayi Nasarar Samun Tallafin SEIFAC Loan.
Mu sani cewa manufar Tallafin SEIFAC ita ce "Baiwa Ƙananan Manoman damar bunƙasa nomansu ta hanyar samar da ingantattun kayan aikin gona da kuma saukaka ayyuka cikin sauki, dakuma gudanar da wasu ayyuka don inganta jin daɗin Manoma.
Batareda da mun bata maku lokaciba zamu kawo maku Sunayen kamar haka, ko kuma ku sauke jerin sunayen a wayoyin na salula.
Domin Sauke Wannan jadawalin ko list latsa kasa
Don Allah kar muyi kada a gwaiwa muyi sharing don wasu su amfana
0 Response to "Sauke(Download) Jadawalin Jerin Sunayen Wa'yanda Sukayi Nasarar Samun Tallafin SEIFAC/CBN ANCHOR BORROWERS"
Post a Comment