Sakonda Muke Tsammanin NYIF Zata Tura Mana Kafin Karshen Watannan
Sunday, August 22, 2021
1 Comment
Sakonda Muke Tsammanin NYIF Zata Tura Mana Kafin Karshen Watannan
Kamar yadda kuka sani cewa shidai tallafin NYIF yasha ban-ban da sauran tallafinda gwamnatin tarayya ke bayarwa, a tsarin wannan tallafin za'ayi training inda za'a tabbatarda ka kware a kasuwanci.
A yanzu haka ana sa ran nan bada jimawaba NYIF zata fara tura sakon training ga jama'a, amma nasan wasu zasuyi tambaya kan" menene sakon yake dauke da shi kuma ya sakon yake?".
Hakan ya bamu dama mukayi screenshot na sakon wayanda aka turawa sakon kuma suka kammala training nasu inda yanzu haka wasu daga cikinsu sun zama mashahuran yan kasuwa. Idan kana ra'ayin duba wannan sakon duba a kasa
Allah yasa mudace da wannan tallafin ko rance
Ubangiji shisa muji Alkhari Ameeeeen Don Alfarman Annabi
ReplyDelete