NYIF: Kafin Jiran Training and Kuma Approval Shin NYIF Sun Tura Maka Wannan Sako?
NYIF: Kafin Jiran Training and Kuma Approval Shin NYIF Sun Tura Maka Wannan Sako?
Mafi yawan mutane da suka nemi rancen asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun samu irin wannan
Dear applicant, You have been Pre-qualified for the NYIF loan programme. Idan har ka samu ko baka samu ba idan kabi matakan da ake bi wurin shigar da bayanin da suka shafi ka dana kasuwancin ka.
Da yardar Allah zaka amfana da wannan rance, na sha fadi cewa wannan program din ya sha banban da sauran,iya banciken da nayi a zahirinci babu maganar alfarma a wanga tsari.
In kaga mutum ya samu wannan rance toh dole cikin biyun nan za'ayi daya. idan ka samu sakon gayyata yin training koda baka yi training dinba zasu amince da rancen ka.
Masu karamin asusun ajiya wannan tsari yana basu dama, domin idan baku manta ba wanda suka shigar da karamin asusun ana kara tura musu da sako ta adireshin imel cewa dasu ziyarci bankin su mafi kusa dasu don mayar da asusun ajiyar su babba, ba kamar rancen covid-19 loan tcf ba.
Mu cigaba da jiran karbar horo insha Allahu next month zasu gayyace mutane.
Akwai wanda har yanzu ba'a tura musu da irin wannan sakon ba
Dear applicant, You have been Pre-qualified for the NYIF loan programme.kada su damu zaa tura musu bayan an gama ba wanda suka samu sakon karbar horo, tsarin yana tafiya ne batch by batch.
No amount reflect on my dashboard
ReplyDeleteAllah ya kyaw ta
ReplyDeleteIam still waiting
ReplyDeleteAllah yasa munada rabo mae amfani
ReplyDeleteAllah yasa muna da RABO Mai Amfani.
ReplyDeleteI'm very interested and I like it