Npower Ta Kammala Saka Bayanai A Shafin *45665#
Thursday, August 26, 2021
Comment
Npower Ta Kammala Saka Bayanai A Shafin *45665#
Kamar yadda Minista Sadiya Umar Farouk tayi alkawarin cewa za a saka bayanai a Tsarin*45665# a yanzu haka an kammala saka bayanan
Idan Ka cika aikin Npower to hanzarta shiga shafin ka ta hanyar latsa *45665#
Yadda zaka duba
1. Latsa *45665#
2. Saka BVN naka
3. Latsa 0
4. Latsa PPA
Kuyi sharing don wasu su amfana
0 Response to "Npower Ta Kammala Saka Bayanai A Shafin *45665#"
Post a Comment