Npower Ta Fara Turawa Mutane Takardar Zuwa Aiki
Friday, August 27, 2021
Comment
Npower Ta Fara Turawa Mutane Takardar Zuwa Aiki
A safiyar yau ne ma'aikatar kula da ayyukan jin kai ta Tarayya, Gudanar da Bala'i da Ci gaban Al'umma ta fara turawa mutane Takardar zuwa aiki. Inada ake sa ran nan bada jimawaba mutane zasu fara karbar albashin su
Don Allah ku sanarda yan uwa su shiga portal na https://nasims.gov.ng domin saukarda Takardar zuwa aikinsu
Kuyi sharing domin yan uwa su amfana
0 Response to "Npower Ta Fara Turawa Mutane Takardar Zuwa Aiki"
Post a Comment