NCC: Daure Ka Karanta Muhimmin Sakon Hukumar Sadarwa Ta Kasa Domin Amfanin Kanka
NCC: Daure Ka Karanta Muhimmin Sakon Hukumar Sadarwa Ta Kasa Domin Amfanin Kanka
Kamar dai yadda muku sani cewa duniyar fasaha da kimiya na ci gaba da habbaka hakan ya bawa wasu damar yin amfani da wannan hanyar don yin yaudara ga al'ummar duniya.
Ganin hakanne Hukumar Sadarwa Ta Najeriya wato NIGERIA COMMUNICATION COMMISSION suke turawa Mutane sako domin wa'azantar dasu da kuma tsorotardasu da suguje turawa mutane wayansu sirrikan su ko bayanan Asusun su
Duba sakon a kasa acikin harshen turanci
NCC Cyber Alert
DO NOT respond to messages/calls asking for your Personal Identifiable Information: BVN, Card Info, NIN, OTP, PIN, Login Info.
#BeCyberAware
Fassarar Sakon Hukumar Sadarwa Ta Najeriya a cikin harshen hausa, Duba sakon a kasa acikin harshen turanci
Ka da ka Yadda kayi reply wa masu tambayar ka ka tura musu Bayanan ka ko Na banki, ko BVN, KO Code pin Number OTP, Ko Username da password din ka Na wasu platform.
Hackers ne masu wanann Aikin
Daga NCC
Wato NIGERIA COMMUNICATION COMMISSION
Duba hoton sakon a kasa
Idan kunne yaji jiki ya tsira muna yiwa wannan Hukumar Addua da nuna kula da tayiwa yayanta wato ilahirin yan Najeriya Allah ya tsaresu kuma ya albarkacesu da mu baki daya.
0 Response to "NCC: Daure Ka Karanta Muhimmin Sakon Hukumar Sadarwa Ta Kasa Domin Amfanin Kanka"
Post a Comment