N-Power: Npower Ta Fitarda Sabon Tsarin Duba Wayanda Sukayi Nasarar Cin Gajiyar Npower Batch C Mataki 1(*45665#)
Monday, August 23, 2021
2 Comments
N-Power: Npower Ta Fitarda Sabon Tsarin Duba Wayanda Sukayi Nasarar Cin Gajiyar Npower Batch C Mataki 1(*45665#)
Kamar yadda bayanai suka bayyana Gwamnatin Tarayya a ranar Litinin ta sanar da sakin sunayen wadanda aka zaba na N-Power Batch C 1 inda aka bayyana saukakkiyar hanyar duba wayan da sukayi nasarar shirin
Yadda zaka duba
1. Da farko zaka latsa *45665# inda wani shafi zai bayyana kamar haka
2. Zabi Tsarin Npower wato latsa Daya1
3. Sako bayanan Bank Varificatiom Number ka wato BVN
4. Duba sakon da ya bayyana shin kayi nasara ko bakayi nasaraba
Allah Yasa mudace baki daya
*45665#
ReplyDelete*45665#
ReplyDelete