Menene Gaskiyar Wannan Sakon Da Ake Turawa Manoman AFJP FMARDPACE
Thursday, August 19, 2021
1 Comment
Menene Gaskiyar Wannan Sakon Da Ake Turawa Manoman AFJP FMARDPACE
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin mai albarka na haskenews ayau mun samu wani sakon mai ban mamaki da wani ya turo a WhatsApp group namu cewa an Tura mishi wannan sakon kuma shi sakon ya bashi mamaki inda yayi tambaya "mene ne Gaskiyar Wannan Sakon
A kasa shi ne sakon da aka tura mishi
Dear AFJP farmer, your fertilizer recieved here @BAUCHI kindly accept the it on or before 20/10/21.conte Enumerator delivery at link. https://cutt.ly/iQlU2qXx
Domin tabbatarda sahihancin Labarin duba Sakon acikin hoto a kasa
No any new about this project
ReplyDelete