Maryam Waziri Labarina Acikin Kayatattun Hotunan Bautar Kasa
Thursday, August 19, 2021
Comment
Maryam Waziri Labarina Acikin Kayatattun Hotunan Bautar Kasa
Maryam Waziri na daya daga cikin shahararrun jaruman kannywood da suke haskakawa acikin masana'antar a shekarar nan. Maryam Waziri ta samu daukaka ne acikin wani shirin mai dogon zango da ake kira Labarina, wanda fitaccen mashahurin daraktannan Malam Aminu Saira ke jagoranta
Duba hotunan fitacciyar jarumar
0 Response to "Maryam Waziri Labarina Acikin Kayatattun Hotunan Bautar Kasa"
Post a Comment