-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kira Ga 'Yan Arewa: Ana ci Gaba Da Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank 'Yan Arewa Muna Ja Baya

Kira Ga 'Yan Arewa: Ana ci Gaba Da Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank 'Yan Arewa Muna Ja Baya

Kira Ga 'Yan Arewa: Ana ci Gaba Da Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank 'Yan Arewa Muna Ja Baya

Salaam. 

Dafarko dai idan kanaso shafin na NIRSAL Microfinance bank ya bude maka cikin sauki to ka saukarda browser da ake kira puffin Browser.

Puffin Browser shine mai binciken gidan yanar gizo wanda CloudMosa, wani kamfanin fasahar tafi -da -gidanka na Amurka wanda Shioupyn Shen ya kafa. An fara sakin Puffin Browser a cikin 2010. Yana amfani da sabar girgije mai ɓoye don sarrafa abun ciki

Zaka Iya Saukarda Browser Anan


Takaitaccen bayani game da Non interest loan  a bangaren Covid19 TCF Loan. 

Shi dai wannan tallafin ya kasu kashi uku 3

Kashi na farko 1:  NON- INTEREST AGSMEIS : http://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending

Kashi na Biyu 2: NON- INTEREST TCF (HOUSEHOLD) : http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Kashi na Uku 3: NON- INTEREST TCF (SME): http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme


Duk mai sha'awar bashin zai iya ziyartar wannan adireshi na: www.nmfb.com.ng domin ya cike buƙatarsa ta neman tallafin bashin.

1. Household: a wannan tsarin za'a iya samun bashi har miliyan daya (1 million naira)

2. SME: a wannan tsarin za'a iya samun bashi har na miliyan biyu da dubu dari biyar (2.5 million naira)

Sannan wurin chikawar. Bayan ka/Kin Kamala sa BVN sunyi verifying next step shine zai kai ka inda zaa shigarda  Email, phone num, Address, state of Origin da local government.

Daga nan sai next step inda zaka sa purpose of loan, dalilin neman bashin.

Musani cewa dalilin bada wannan bashin shine don habbaka kasuwanci, duk wani dalili da zaka zaba a wajen zabi dazasubaka na sanin dalilin neman bashin To yakasance don habbaka kasuwan ne.


Domin shine zai bada daman considering na neman wannan bashin.

Abu Mai mahimmanci shine 

1. Item Description 

2. Unit

3. Unit cost


1. Item Description shine abin da kake so ayi maka ordered A baka don habbaka kasuwanci. Misali Kamar bangaren Noma, zaka bukaci kamar

TAKI, Maganin Feshi Da Iri na Shuka.


1.Wurin Item Description zaka sa Taki amma da Turanci zaka sa Fertilizer.


2. Wurin Unit ana nufin Adadin takin da kake bukata Misali Buhu Goma saika sa 10 a Wurin Unit.

3. Unit cost  Anan ana nufin duk buhun taki daya shine Unit daya saika fada musu kudin duk buhun taki Misali ana saida buhun taki naira dubu shadaya to saika sa 11,000 a gurin Unit cost.

Sannan saika kadawo kasa Kadauki maganin feshi Agro chemicals 

Shima haka zakayi kamar yadda mukayi na Taki.

Idan ka fara da Taki abinda zakagani kenan a chan kasa adadin kudin da kake neman bashin.

Sannan saika dauko maganin feshi Agro chemicals  shima haka zaka lissafashi, zakaga kudin ya karu a chan kasa

0 Response to "Kira Ga 'Yan Arewa: Ana ci Gaba Da Cike Rancen Kuɗi Marar Ruwa Na NIRSAL Microfinance bank 'Yan Arewa Muna Ja Baya"

Post a Comment