-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Zubarda Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Zubarda Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Zubarda Hawaye

Mutane sukan CE nahaukace akanki tabbas zan iya amsa ko wani irin sunane idan akankine kuma hakika ni makaho ne kuma nikurma ne a soyayyarki

Assalam- Amincin Allah yatabbata agareki dafatan kina lafiya hakikanin gaskiya kinada kyeu kuma hasken idanuwanki sukan dauke hankali  kaman yedda dadin muryarki yakan kontarda zuciyar  mai sauraro nagode Allah dayabani ke.

Tabbas so halittane Burin zuciya na baihuce namallakeki ba Burin kafafuna suzugareki Burin Idanuwana shine sukalli kyek kyewar fiskarki kihuta lafiya.

Hakika nayi dace dasamunki arayuwa kinzama farin cikina dasonki nake kwana kuma kisani dashi nake tashi karki manta ni maikaunarki ne idanko narasaki rayuwa bazatamin dadi.

Kasancewarki arayuwana shine yakaini harnakawo matakin danake kai A soyayyarki idan kinagefena bana bukatan ruwa ko abinci dariyanki yakan zama abincina murmushinki kuma shine ruwan Shana.

Labarin farin cikina yana farawa ne daga jin muryarki,asalin ma'anar soyayyata sunanki ne,.asalin kasancewata awanan duniyar sanadin ki ne..inason ne na bayyana ki da kalmomi amma zaki ce nayi son kai.kece asalin samun nutsuwa da kwanciyar hankalina.

Bakina sunanki yake ambato atunanina kuma kece farko idan babuke tofa nima kisani babuni zanrayu amma saidake.

Sallama itace farko farin cikin rayuwana kinada kyeu allahu yasani ina yabonki kin'iya kulliya harkin zarce yan matan duniya akanki zanbada komaina.

Narikeki cikin nazari nafada tarkon nazari zokitallafamin karnayi karari makiya saisuyi bidiri kece sarauniya kece zinariya zanmallaka miki ruhina sai kisani INA kaunarki.

Babu bacci a idanuna idan bangankiba babu nisuwa agarini idan banjin muryarki ba kinzama bangare najikina komai na saidake.

Yau inacikin jindadi kuma yau gani cikin farinciki gaskiya kalamanki sunadadadi kece tsilan wannan autan mata kegonace afagen tsara labari kaman yedda hasken hakwaranki suke idanuwa.

Na rasa me zance acikin wannan dare amma zan gaya miki abinda ya hana barci zuwa idanu na..ba komi bane illa tsananin kewanki.sai da safe

Ina rokon mahalicci dare da kuma safiya ya kwaranyo miki rahamarsa kwaranyo miki rahamarsa,Ya wanke dukan damuwa da tsoron da ke ranki,Ya wadatar dake da yawan hakuri da kuma wadatuwar zuci,Ya ni'imtaki daga tsoro da dukan abinda kike shakka,Ya cika miki burin ki,Ya wanke damuwarki,Ya miki sutura,Ya sanya farko da karshen wannan rana sanadin wadatuwarki da dukan alkhairi a rayuwarki.Barka da safiya

Kin zame min komi arayuwata.kece kaddarata kuma kece manufa ta..nagoda Allah kuma nagode fadi tashin da nayo baya har zuwa yau da na sameki.

14 Responses to "Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Zubarda Hawaye"