Hizbah Ta Kama Sadiya Haruna Kan Yin Bidiyon Tsiraici
Sunday, August 22, 2021
Comment
Hizbah Ta Kama Sadiya Haruna Kan Yin Bidiyon Tsiraici
Hukumar Hizbah Na Kano Ta Kama Wacce Ke Ma Kanta Kirari Da Sayyada Sadiya Haruna. Bisa Wani Bidiyon Tsiraici Da Tayi,
Sunkamata Ne A Jiya Jumma’a
Sadiyan Dai Tayi Qaurin Suna Wajen Hawa Bidiyon Raye Raye A Shafin Instagram, Sannan Kuma Tana Siyar Da Kayan Mata, A Baya Bayan Nan Kuma Tana Fitowa A Wakokin Yabon Annabi (S.A.W)
Sai Dai Akwai Wasu Abubuwan Da Takeyi Wanda Basu Kamata Ba.
Jim Kadan Bayan Kamata Ne Sai Wasu Jaruman KannyWood Su Fito Su Fara Tofa Albarkacin Bakinsu. Inda Jaruma Umma Shehu Tayi Tsokaci.
Ga Cikakken Bidiyon Anan
0 Response to "Hizbah Ta Kama Sadiya Haruna Kan Yin Bidiyon Tsiraici"
Post a Comment