-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

FMARD AFJP Fertilizer Grant: Kafin Jiran Tallafin Takin Gona, Shin FMARD AFJP Sun Tura Maka Wannan Sako?

FMARD AFJP Fertilizer Grant: Kafin Jiran Tallafin Takin Gona, Shin FMARD AFJP Sun Tura Maka Wannan Sako?

FMARD AFJP Fertilizer Grant: Kafin Jiran Tallafin Takin Gona, Shin FMARD AFJP Sun Tura Maka Wannan Sako?



Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya ta fitarda sakamakon wayanda zasu samu tallafin taki karkashin shirin Agric for Food and Job Plan (AFJP).

Kamar yadda muka sani cewa ma'aikatar ta turawa manomanda sukayi nasara sakon amincewa da kuma tabbatar masu cewa zasu samu wannan tallafin takin gona.

Amma mu sa ni, tabbatuwar samun wannan tallafin takin gonar shi ne a tura maka sako kamar haka:

Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACE

Shin antura maka wannan sakon? Idan ba'a tura maka wannan sakonba zaka iya zuwa wajan enumerator na karamar hukumarku ya duba maka acikin master list da Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya ta tura masu. 

Kasance damu domin samun bayani game da tallafin takin gona na FMARD AFJP 

8 Responses to "FMARD AFJP Fertilizer Grant: Kafin Jiran Tallafin Takin Gona, Shin FMARD AFJP Sun Tura Maka Wannan Sako?"

  1. Pls we ar waiting for our materials

    ReplyDelete
  2. Pls we ar waiting for our materials

    ReplyDelete
  3. please off till now not has done fro farmad whats going on

    ReplyDelete
  4. Pls we have not receive anything yet what's going on

    ReplyDelete
  5. I am waiting for the fertiliser subsidy grant

    ReplyDelete
  6. I am waiting for the fertiliser subsidy grant

    ReplyDelete
  7. Let me tell you guys something, if na federal government till you see it fah, because the will take it to dry season again after 1 of geo targing of farm land, I don't know what is wrong with our leaders, on their family and close once they consider Allah is our strength

    ReplyDelete