Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan
Sunday, August 1, 2021
1 Comment
Da Alamun Wayanda Suka Cika Program Na SEIFAC Zasu Dara a Watannan
Sakon wani matashi
Ni nasan duk Hassadan Mutum da Bakin-cikinsa da Kin gaskiya, Bai'isa yace Kudin da Babban Bankin Nigeria CBN tafitar babu Sunan #ANCHOR_BORROWERS, Haka kuma shi Program na #SEIFAC dakuketa karyatawa kuke ta batanci akai, to kusani akarkashin Anchor Borrowers yake,
kuma Insha Allah nanda zuwa End of August zamu farajin "HADIRININ_ALERT"
Mai hassada saidai kayi hakuri Fatanmudai Ya Allah yasa muji Alkhairi.
Enter your comment...allah yasa mudace
ReplyDelete