COVID-19 TCF LOAN: Nirsal Micro Finance Bank Sun Fara Turawa Mutane Sakon Biyan Bashi
Friday, August 20, 2021
Comment
COVID-19 TCF LOAN: Nirsal Micro Finance Bank Sun Fara Turawa Mutane Sakon Biyan Bashi
COVID-19 TCF Loan: Bashine da gwamnatin tarayya take bawa yan kasa domin jinriya da kuma warware wahalhalu da cutar sarkewar dunfashi ta saka jama'a inda ta janyo asara iri-iri ga yankasa.
A yanzu haka babban bankin bayarda bashin da ake kira Nirsal Micro Finance Bank ya fara turawa Mutane sakon tunatarwa game da bashin. Duba sakon a kasa
Dear Customer,
This is a kind reminder to prepare you towards your COVID-19TCF and its repayment into our Nirsal Micro Finance Bank account.Call 09010026900
Allah yabamu iko da kuma damar biyan bashin
0 Response to "COVID-19 TCF LOAN: Nirsal Micro Finance Bank Sun Fara Turawa Mutane Sakon Biyan Bashi"
Post a Comment