Bayanin Yadda Za'a Cike ITEM DESCRIPTION, UNIT da UNIT PRICE A Sabon Shafin Rancen Kuɗi Mara Ruwa Na NIRSAL ƙarƙashin Babban Bankin ƙasa (CBN)
Saturday, August 28, 2021
Comment
Bayanin Yadda Za'a Cike ITEM DESCRIPTION, UNIT da UNIT PRICE A Sabon Shafin Rancen Kuɗi Mara Ruwa Na NIRSAL ƙarƙashin Babban Bankin ƙasa (CBN)
1. ITEM DESCRIPTION
ma'ana abinda zaka saya na sana'ar ka.
2. UNIT
Yana nufin guda nawa kakeso misali a description kasaka generator. To a unit sai ka saka guda daya kakeso ko sama.
3. UNIT PRICE
Yana nufin nawa ne wnn generator din kudinsa sai ka saka.
Wannan shine zai Basu damar suga nawa kake bukata a matsayin bashi. Iya yawan kayan daka saka iya yawan kudin Amma ka lissafa Kar kudin ya haura miliyan daya idan household ne idan kuma sme ne Kar kudin kayan ya haura miliyan biyu da rabi.
0 Response to "Bayanin Yadda Za'a Cike ITEM DESCRIPTION, UNIT da UNIT PRICE A Sabon Shafin Rancen Kuɗi Mara Ruwa Na NIRSAL ƙarƙashin Babban Bankin ƙasa (CBN)"
Post a Comment