-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bayan Ka Kammala Cike Sabon Tsarin Rance Marar Kuɗin ruwa na NIRSAL Microfinance Bank Shin Sun Tura Maka Wannan Sakon?

Kamar dai yadda muka sani cewa Babban Bankin Nigeria CBN Karkashin bankin NIRSAL Microfinance Bank sunfitarda Sabon Tsarin Rance Marar Kuɗin ruwa mai taken "NON-INTEREST TCF CREDIT APPLICATION LOAN" shidai tsarin wannan rancen ya kasu kashi 3 uku, kashi na farko MSME’s zasu iya neman rancen tsabar kudi N2,500,000, kashi na biyu AGSMEIS zasu iya neman rancen kuɗi N10,000,000.00 kashi na uku kuwa HOUSEHOLDS zasu iya neman rancen tsabar kudi N1,000,000.

Karmu cikaku da surutu, kamar yadda mukayi maku alkawari zamu kawo maku sakonda yakamata NIRSAL Microfinance Bank su tura maka bayan ka kammala cike tallafin nasu 

Duba sakon a kasa

" TCF-NI CREDIT APPLICATION [HOUSEHOLDS] 

was successtully validated and created. Thank you for applying for the TCFNI Household facility. Your application will be processed, and you will be notified on the status of your "

Duba sakon cikin hoto

1 Response to "Bayan Ka Kammala Cike Sabon Tsarin Rance Marar Kuɗin ruwa na NIRSAL Microfinance Bank Shin Sun Tura Maka Wannan Sakon?"