Yadda Za'a Magance Matsalar fata Mai Salinta (Bahaaq)البهاق
Yadda Za'a Magance Matsalar fata Mai Salinta (Bahaaq)البهاق
BAHAAQ. yana daga cikin larurori dake shafar fata,wanda yake wasu maluman muslunci suna ganin wani lokaci baya rasa nasaba, ainufin raunin garkuwar jiki idan yasamu yakan iya sabbaba wannan matsalar.
Bayan haka akwai magangaun maluman muslunci dadama akan akan abubuwan dake haddasa irin wannan larurar. Wallahu aalam.
Ga shawarwari da suka kawo domin neman waraka.
3-الترمس إذا طبخ وغسل بمائه البهق أزاله.
Ko arika tafasa tarmas arika wanke wajan yana gusar dawannan cutan da iznin Allah.
4-الحبة السوداء إذا عجن مع الخل ودهن به البهاق الأسود.
Ko arika hada habbatisauda da khal arika shafawa shima idan mai cutan bakine.
5-البهاق الأسود إذا دلك بعصير الليمون مرارا فإنه نافع.
Ko asamo ruwan lemun tsami arika shafawa awajan idan bakine mai irin wannan matsalar.
6-بذر الفجل إذا سحق مع زيت الزيتون ودهن به البهاق الأبيض.
Ko asamo buzuru fijil ahada da man zaitun sai arika shafawa awajan idan mai cutan farine.
7-يمزج عصير الرشاد بالخل ويدهن به.
Ko ahada zait rashad ahada da khal arika shafawa.
8-يحرق الثوم حتى يصير فحما ويسحق ويدهن به أو يغسل بماء طبخ الترمس.
Ko asamo tafarnuwa sai akonata sosai sai adaka arika shafawa bayan anshafa sai awanke daruwan daaka tafasa tarmas.
10-يهرس الثوم ويمزج بالعسل ويطلى به.
Ko asamo tafarnuwa sai adakata bayan anbare bayan sai ahada dazuma arika shafawa.
11-إذا غلى الثوم مع النشادر ثم طلى بالمزيج.
Zaa samo tafarnuwa sai ahada ta wani magani daake cemasa annashadir atafasa sai adinga shafawa.
Dadatan Allah taala yabamu dacewa Allahumma Ameen
0 Response to "Yadda Za'a Magance Matsalar fata Mai Salinta (Bahaaq)البهاق"
Post a Comment