
Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi Ayau
Thursday, July 22, 2021
2 Comments
Tallafin Survival Funds: Anci Gaba Da Turawa Mutane Kudi Ayau
Ina wayanda suka cika tallafin survival funds ku sani cewa gwamnatin tarayya naci gaba da tura kudade kamar yadda tayi alkawarin cewa duk wanda akayi verified tabbas za'a biyasa.
Wannan screenshot din wani ma'aikacine na wata ma'aikata da aka tura masa kudinsa ayau duba hoton shigar kudinsa a asusunsa a kasa
Source: Facebook
Kanfani yakiramu haryanzu shiru
ReplyDeleteAndade anaruwa kasa yana shanyewa
ReplyDelete